Abun Al Ajabi
Jama'a a kafar sada zumunta sun shiga mamakin yadda mai wasan barkwanci ya tara kudi, suna masa kallon wanda bai kai ba, sai ga shi ya yi shiga ta alfarma.
Matashi dan Najeriya ya shiga wani yanayi na damuwa bayan budurwarsa ta shimfida masa sharuda kan lokacin da zai dunga hada shimfida da ita. Ya ce ba zai iya ba
Wani ango da amaryarsa sun burge mutane da dama a soshiyal midiya bayan bayyanar wani bidiyonsu zaune kan baro yayin da ake tuka su zuwa wajen daurin aurensu.
Wani magidanci da ke zama a Abuja ya sha alwashin yi wa kansa da diyarsa gwajin DNA don gano wanene ainahin mahaifin yarinyar bayan ya ziyarci ofishin matarsa.
Wata lakcara ta hada yar dirama yayin da wani dalibinta ya nemi aurenta a bainar jama’a. Matashin ya gabatar mata da dure a bainar jama’a da suka dungi murna.
Wata kyakkyawar budurwa ta garzaya Twitter domin nunawa mutane wani karamin gida da ta ginawa kanta a shekaru 19, kuma hotunan ya haddasa cece-kuce a dandalin.
Wani fasto ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ya ki sanya albarka a auren wasu ma’aurata a ranar bikinsu. Bidiyon ya haifar da martani a intanet.
Wani dan Najeriya mai lalurar nakasu ya cika da farin ciki inda ya zubar da hawaye yayin da matarsa ta yi mai kyautar sabuwar mota a ranar zagayowar haihuwarsa.
Wani dan Najeriya wanda ya sunkuya a kasuwar Lagas ya fadi abubuwan ban tsoro da ya gani. Kafin yanzu, bai yarda akwai irin abubuwan ba har sai a wannan rana.
Abun Al Ajabi
Samu kari