Abun Al Ajabi
Jarumar Nollywood Funke Akindele ta magantu a kan mutuwar aurenta biyu. Jarumar fim din ta kuma ba matasa da yan mata shawara a wata hira da aka yi da ita.
Matashi ya fara gasar kuka kuma ya sha alwashin yin kuka na awa 100 ba tare da tsayawa ba domin shiga kundin tarihi na duniya a matsayin mafi dadewa yana kuka.
Wani matashin dan Najeriya ya bayar da naira miliyan 5 ga mai aikin ginin da ya sha alwashin gina hadadden gida kan N5m. Mutane da dama sun ce ba zai iya ba.
Matashiyar budurwa ta ba da labarin yadda ta yi nasarar hada kan samarinta uku a lokaci guda, sun tayata kwasan kaya zuwa sabon gida ba tare da sun sani ba.
Wani faston ɗariƙar Katolika a ƙasar Kenya ya gamu da ajalinsa jim kaɗan bayan ya je otal tare da budurwarsa. Faston ya bar duniya ne bayan an kai shi asibiti.
Yanzu muke samun labarin mummunan hadarin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da yawa bayan da motoci biyu suka yi karo. Ya zuwa yanzu, ana ci gaba da bincike.
Wata budurwa da ta yi wa maza biyu alkawarin aure ta cika da mamaki bayan daya daga cikin masoyan nata ya bayyana a ranar aurenta, ya hana ta zuwa wajen biki.
Wata budurwa ta jawo cece-kuce yayin da ta zaolayi wani mai gadi a kantin siyayya. Ta ce ya biyo ta domin su yi nishadi, sai kuma ta bayyana ba dashi take ba.
Hotunan Gwamna Biodun Oyebanji kwance a kasa yana gaishe da Afe Babalola, ya haifar da martani masu yawan gaske daga yan Najeriya a dandalin soshiyal midiya.
Abun Al Ajabi
Samu kari