Abun Al Ajabi
Wata dalibar Najeriya wacce ke karatu a jami’ar Baze, Abuja ta bayyana cewa ita kadai ce a gaba daya ajinta kuma tana karantar bangaren ‘Petroleum Chemistry’.
Wani matashi dan Najeriya ya yi kuka da hawaye bayan ya wayi gari ya ga dakinsa cike da ruwa. Ya ce ya dauki tsawon awa biyu yana kuka kafin ya fara goge-goge.
Wani dan Najeriya ya bayyana yadda ya makance na wucin gadi yayin da yake kokarin shiga kundin bajinta na Guinness a matsayin mutum da ya fi dadewa yana kuka.
Bidiyo ya bayyana na wata mai kitso na aske gashin kan wata budurwa saboda tanƙi biyan kuɗin kitson da aka yi mata. Bidiyon ya janyo cece-kuce a yanar gizo.
Wata matashiya yar Igbo wacce ta kasance Musulma tun daga haihuwa ta ce akwai irinsu kuma sun alfahari da addininsu. Ta ce tana ganin rayuwa wajen yin bayani.
Kotu ta yankewa wani faston Najeriya Segun Philip, da Owolabi Adeeko, hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan sun kashe wata dalibar LASU, Favour Daley-Oladele.
Wasu masoya sun hadu da cikas a soyayyarsu bayan mutumin ya gano ainahin shekarun amaryarsa makonni biyu kafin bikinsu. Ainahin shekarunta 37 ba 30 da tace ba.
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya da ta ki amsa tayin auren saurayinta na shekaru takwas ta sanar da dalilinta na kin amsa tayinsa a cikin hawaye dumu-dumu.
Wata matashiya yar Najeriya ta haddasa cece-kuce bayan ta nunawa duniya matashin saurayi wanda ta yi ikirarin cewa masoyinta ne. Ta ce babu ruwanta da shekaru.
Abun Al Ajabi
Samu kari