Abuja
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi ta'asa a babban birnin tarayya Abuja. 'Yan bindigan sun hallaka tsohon shugaban hukumar shuge da fice ta Najeriya (NIS)
Tsohuwar hadimar shugaban kasa, Sanata Florence Ita-Giwa ta ce matan da suka zama sanatoci ba za a iya cin zarafinsu ba, tana sukar ikirarin Sanata Natasha.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta zargi shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio da ci mata zarafi.
Rundunar 'yan sandan kasar nan ta shiga dimuwa bayan wasu da ake zargin 'yan fashi ne sun sace babban jamu'inta, Modestus Ojiebe a babban birnin tarayya.
Mata da dama a Najeriya su kan yi korafin cewa manyansu sun nemi lalata da su a wajen aiki, yayin da ake gudanar da bincike, sannan a wanke mazan da ake zargi.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta fito ta karya rahotannin da ke yawo masu cewa yan ta'adda sun samu mafaka a birnin tarayya Abuja. Ta ce babu kamshin gaskiya a ciki.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada sabon shugaban hukumar NYSC, Tinubu ya nada Birgediya Janar Kunle Nafiu bayan kammala wa'adin Birgediya YD Ahmed
Wasu barayi sun tafka sata ana tsaka da sallar tarawihi a wani masallaci a birnin tarayya Abuja ana tsaka da sallar tarawi. Ana neman barayin ido rufe.
Kenneth Okonkwo, tsohon jigon LP ya gana da Atiku don tattauna makomar Najeriya, yana mai cewa yanzu yana duba sabuwar tafiyar siyasa don ceto kasar nan.
Abuja
Samu kari