Abuja
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Abuja (AEDC), ya tabbatar da cewa wasu daga cikin layukan da ke kai hasken wuta ga fadar shugaban kasa da wasu wuraren.
Bayan zarge-zargen Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan, Sanata Ireti Kingibe da ke wakiltar Abuja ta yi magana kan zargi game da lalata da ake yi kan Godswill Akpabio.
Bayan zargin Godswill Akpabio da neman lalata da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta yi, an tuno yadda tsohuwar shugabar NDDC, Joy Nunieh ta yi wannan zargi a 2020.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta zargi shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, da yunkurin yin lalata da ita. 'Yar majalisar ta ce tana da hujjoji.
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC, Olanipekun Olukoyede, ya koka kan halayyar da 'yan Najeriya suke nunawa kan cin hanci da rashawa.
Kotun tarayya ta ba da belin Farfesa Usman Yusuf bayan gurfanar da shi da hukumar EFCC ta yi. EFCC ta zargi tsohon shugaban NHIS da almundahanar kudi.
Kamfanin MRS ya rage farashin man fetur a dukkan gidajen mansa a Najeriya. MRS ya sauke farashi ne bayan matatar Dangote ta rage kudin man fetur.
Bayan ce-ce-ku-ce kan rashin halartar Nasir El-Rufai taron APC, jam'iyyar ta yi wa tsohon gwamnan Kaduna martani kan kalamansa game da dalilin kin zuwa taron.
Bayan ce-ce-ku-ce kan rashin halartar Nasir El-Rufai da Muhammadu Buhari taron APC, tsohon gwamnan Kaduna ya fadi dalilin rashin halartar taron jam'iyyar da aka yi.
Abuja
Samu kari