Abuja
Majalisar dattawa ta dauki matakan ladabtarwa kan Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan bayan samunta da laifin raina shugaban majalisar. An lissafa matakai 6 da aka dauka.
Matar shugaban kasa, Oluremi Bola Tinubu ta yi martani kan dambarwar da ke faruwa a majalisa kan zargin da Natasha Akpoti-Uduaghan ke yi wa Godswill Akpabio.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya a majalisar dattawa, Natasha Akpoti-Uduaghan ba ta hakura ba kan zargin da take yi wa Sanata Godswill Akpabio.
Majalisar dattawa ta amince da shawarwarin kwamitin ladabtarwarta, inda ta dakatar da sanatar Kogi ta Tsakiya, Sanata Natasha, wadda ta zargi Akpabio da lalata.
Masu ruwa da tsaki daga mazaɓar Kogi ta Tsakiya sun barranta kansu da abubuwan da ke faruwa tsakanin Sanata Natasha da shugaban Majalisar dattawa, Akpabio.
Hukumar tsaro ta NSCDC ta shirya daukar sababbin ma'aikata da za su yi aiki a karkashinta. Shugaban hukumar ya godewa Shugaba Bola Tinubu kan amincewa da hakan.
Akalla mutum 1 aka tabbatar ya mutu da faɗa ya ɓarke tsakanin mutanen gari da makiyaya, waɗanda suka suka yi ƙoƙarin shayar da shanunsu ruwan da mutane ke sha.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya yi bayani ta bangarensa kan zargin da ake masa na neman Sanata Natasha da lalata, ya ce karya ne.
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya Abuja, sun samu nasarar cafke wami tsohon jami'in hukumar shige da ficen Najeriya (NIS) mai safarar makamai.
Abuja
Samu kari