Abuja
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya fito ya yi magana kan dalilin da ya sanya ya amince ya shiga cikin gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Mai ba shugaban kasa kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu ya ce Najeriya na dab da rugujewa a 2022 saboda matsalolin tsaro, amma Tinubu ya ceto kasar tun 2023.
Majalisar dattawa takafa sharudan dawo da Sanata Natasha Akpoti bayan dakatarwar wata shida da aka mata a Maris. Majalisar ta ce dole Natasha ta nemi gafara.
Babbar Kotun Tarayya Mai Zama a Abuja ta ci tarar Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan bisa kamata da laifin raina umarninta, ya umarci ta rubuta sakon bada hakuri.
NBS ta ce farashin gas ya ƙaru a Mayu: 5kg ya kai N8,167.43, 12.5kg ya kai N20,709.11. NBS ta ce gas din ya fi tsada a Abia yayin da ake samunsa da araha a Oyo/Yobe.
Hukumar zabe ta INEC ba shirin kawo sauye sauye game da yadda ake duba sakamakon zabe da aka riga aka fitar. INEC za ta shirya zabe a jihohi a wata 13 masu zuwa.
An hana su Atiku dakin taron kaddamar da ADC a Abuja ba zato ba tsammani. 'Yan adawar sun ce ba za su ja da baya ba yayin da suka zargi sa hannun gwamnati.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana gaskiya kan zargin da ake yi wa mai gidansa da hannu a cire tallafi don kuntatawa yan kasa.
Hukumar kula da kadarori ta Najeriya (AMCON) za ta cefanar da wasu manyan kadarori 10 a Legas, Abuja, Oyo, Filato, da kuma Rivers. Ana neman wadanda za su siya.
Abuja
Samu kari