Abuja
'Yan sanda sun mamaye hedikwatar PDP a Abuja saboda takaddamar taron NEC, amma jam'iyyar ta tabbatar da cewa taron zai gudana kamar yadda aka tsara.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi magana kan komawa jami'a bayan ritaya a harkokin siyasa. Ya bayyana haka ne yayin bikin yaye dalibai
Tsohon dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya ce zai koma jami’a bayan ritaya daga siyasa, yana mai bayyana sha’awarsa ga ilimi da haɓaka jarin ɗan Adam.
Wani ɗan ƙasar Isra'ila, Avi Warshaviak, ya rasu bayan ya yanke jiki ya fadi a Otel ɗin Corinthia Villa da ke Garki a Abuja. An tuntubi ofishin jakadancin Isra'ila.
Ana cigaba da samun bayanai bayan tsohon shugaban APC, Abdullahi Umar Ganduje ya sauka daga shugabancin jam'iyyar inda ake neman a maye gurbinsa.
Fadar shugaban kasa a birnin tarayya Abuja ta yi magana kan jita-jitar cewa an sauya Sanata George Akume daga mukaminsa na sakataren gwamnatin tarayya.
Yayin da ƴan adawa ke kokarin kirƙiro sabuwar jam'iyyar siya a Najeriya, mun tattaro maku abin da doka ta ce game da ka'idojin yi wa jam'iyya rijista.
Ana ci gaba da samun bayanai mabambanta kan dalilin murabus din Abdullahi Ganduje daga shugabancin APC mai mulki a jiya Juma'a 27 ga watan Yunin 2025.
Dubun wasu matasa ya cika bayan da jami'an tsaron majalisar tarayya sun damke su saboda zargin satar manya wayoyin lantarki masu tsadar gaske a Abuja.
Abuja
Samu kari