Abuja
Wata kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta sallami tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido kan tuhumar da ake yi ma sa ta kuɗaɗe har naira miliyan 712.
Majalisar Dattawa ta sake daga zamanta zuwa gobe Laraba 26 ga watan Yuli yayin da 'yan Najeriya ke dakon sanin sunayen ministocin da Shugaba Tinubu ya mika.
Mataimakin shugaban jami'ar Abuja, Farfesa Abdul Rasheed Na'Allah ya ce dole ko wane dalibi ya yi rijista da kamfani kafin kammala digiri don rage rashin aiki.
Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya ce Najeriya ta kunyata kanta da Afrika baki daya a idon duniya. Obasanja ya bayar da shawarwarin da ya kamata.
Sanatan jihar Abia da ke Kudu maso gabashin Najeriya a majalisar dattawa ta Takawas, Sanata Mao Ohuabunwa, ya rashin mai ɗakinsa, ta rasu a Asibitin Abuja.
Hukumar jin daɗin yan sandan Najeriya ta kori wasu yan sanda masu manyan muƙamai uku, ta rage wa wasu muƙami yayin da ta tsawatarwa wasu bisa aikata laifuka.
Yayin yakin neman zaben Bola Tinubu a jihar Ogun ya yi alkawarin rage farashin mai da zarar ya hau mulki, mutane suna ta yada faifan bidiyon don tuna baya.
Tsohon shugaban jam'iyar APC ta ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya karɓi bakuncin tawagar gwamnonin PGF 11 a gidansa da ke Abuja kwanaki 4 bayan ya yi murbaus.
Majalisar Tattalin Arziki (NEC) ta ce ko wace jiha za ta raba kudaden cire tallafin mai da Shugaba Tinubu ga al'ummarsu da hanyar amfani da rijistar jama'a.
Abuja
Samu kari