Bola Tinubu
Za a ba kamfanonin raba wuta damar su kara farashi. An kammala aiki a kan sabon farashi, abin da ya rage kurum shi ne a zauna da shugaban kasa, Bola Tinubu.
Jiga-jigan APC sun fallasa yadda ‘Dan takaran Gwamna, Ovie Omo-Agege ya hada-kai da Jam’iyyar LP. Tsohon mataimakin shugaban majalisar ya yi wa Peter Obi aiki
Jigon jam'iyyar APC, Tein Jack-Rich ya musanta zargin da ake yi na cewa ya bai wa Gbajabiamila cin hancin kuɗaɗe N500 domin a sanya shi cikin ministocin Tinubu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce nan gaba Nageriya zata samu zaman lafiya da kwancuyar hankali, saboda haka akwai buƙatar kowa ya sadaukarwa da hadaya.
Wata ƙungiyar Fulani makiyaya ta nemi Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, da ya riƙa tunawa da Fulani a cikin gwamnatinsa , inda ta buƙaci a riƙa basu tallafi.
Bankin Duniya a ranar Litinin ta amince da ba wa Najeriya karin bashin kudade har $500m, wannan shi ne karo na biyu da Tinubu ya karba tun bayan rantsar da shi.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya samu kyakkyawar tarba bayan ya dawo gida Najeriya daga birnin Landan. Mangan ƙusoshin gwamnati sun je tarbarsa a jihar Legas.
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, shugaban Najeriya ya gana da tsohon shugaban ƙasa wanda ya miƙa masa mulki, Muhammadu Buhari, a birnin Landan na ƙasar Burtaniya.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa shugabancin Najeriya shi ne kalubale mafi tsanani a rayuwarsa. Ya bayyana hakan ne a cikin sakon taya.
Bola Tinubu
Samu kari