Bola Tinubu
Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP a zaben 2023 ya mayar da martani da Bola Tinubu, zababben shugaban kasa kan kiransa wanda ya saba fadi zabe.
Karamin ministan kwadugo da samar da ayyukan yi a gwamnatin Buhari, Festus Keyamo, ya ce ikon Allah ne kaɗai zai iya kawo cikas a bikin rantsar da Asiwaju.
Satguru Maharaj Ji, shugaban One Love Family ya ce zaben Asiwaju Bola Ahmed Tinubu shine mafi alheri ga Najeriya saboda kwarewarsa da shirin jagorancin kasa.
Mai neman shugabancin majalisar wakilai ta tarayya, Hon. Muktar Betara Aliyu, ya sanya labule da zaɓaɓben shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a Abuja.
Rahoton da muka samo ya bayyana cewa, Tinubu ba dan asalin kasar Guinea bane, kawai dan an karrama shi ne saboda wasu dalilai na siyasa kasa da kasa a tsakani.
Karamin ministan kwadago da daukar ma'aikata, Festus Keyamo ya ce babu abun da zai hana rantsar da Asiwaju Bola Tinubu a ranar 29 ga watan Mayu sai ikon Allah.
Adewole Ebenezer Adebayo da ya nemi mulkin Najeriya a SDP ya yi bayanin yadda ya sha kasa, ya ce APC tayi nasara a 2023 ne saboda ta na da kwararrun ‘yan siyasa
Manyan APC da kusoshi a majalisa da masu neman takara sun ziyarci gidan Bola Ahmed Tinubu a yunkurin zama Shugaban Majalisar dattawa da na wakilan tarayya.
Rikicin da ya dabaibaiye Labour Party ya dauki sabon salo yayin da jam’iyyar ta koka kan makircin wasu mambobinta na son hana karar da Obi ya shigar kan Tinubu.
Bola Tinubu
Samu kari