Bola Tinubu
Zababben shugaban kasa a Najeriya ya dawo gida bayan shafe kwanaki sama da 30 a kasar waje yana hutawa da kuma shirin karbar mulkin kasar a nan da watan Mayu.
Wata majiya mai ƙarfi ta tabbatar da cewa yau Litinin, zaɓaɓben shugaban ƙasa, Bola Tinubu zai dawo gida Najeriya. Bayo Onanuga shine ya bayar da wannan tabbaci
Ana zargin Vola Tinubu yana kokarin dawo da Rabiu Kwankwaso zuwa APC. Idan hakan ta tabbata, Abdulmajid Danbilki Kwamanda ya ce za su yaki jam'iyyar a Arewa.
Akwai yiwuwar Bola Tinubu ya dawo an jima, ya shawo kan yamutsin cikin APC. Hon James Faleke ya fadi lokacin da jirgin shugaban mai jiran gado zai sauka a Abuja
Watakila Shugaban kasa Muhammadu Buhari na baiwa wasu fitattun yan Najeriya hakuri ne a sakonsa na ranar sallah wadanda suka hada da Bola Tinubu da Osinbajo.
Sanata Orji Kalu na APC ya bayyana gaskiyar da ake ciki game da jita-jitan da ake yadawa na cewa bashi da lafiya kuma yana kasar waje yana neman lafiyar likita.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya ce bayyana murnarasa kasancewa Asiwaju Ahmed Bola Tinubu da Sanata Kashim Shettima ne za su gaji Shugaba Buhari
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, da shugaba mai jiran gado, Asiwaju Tinubu sun yi wa juna fatan Alheri ta wayar salula bayan gama.azumin Ramadan.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yana da tabbacin cewa yan Najeriya za su kare martabar damokradiyyar kasar shiyasa ba shi da haufi a kan haka ko kadan.
Bola Tinubu
Samu kari