Bola Tinubu
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Dakta Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya tofa albarkacin bakinsa kan ziyarar da malaman Najeriya da sarakuna suka kai.
Shugaban masatan PDP ya ce nan ba da dadewa ba za a ba Tinubu taliyar karshe. Ya ce dama Atiku ne ya ci zaben bana ba Tinubu da jam'iyyar APC a zaben bana ba.
Wasu daga cikin ministocin Shugaba Tinubu na karbar kuɗaɗen fansho daga asusun jihohinsu duk da naɗa su ministoci da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi.
Kungiyar SERAP ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu da ya dakatar da tsoffin gwamnoni da suka hada da Wike, Matawalle, Badaru da sauransu daga karbar fansho.
John Onaiyekan a ranar Asabar 19 ga watan Agusta ya bayyana dalilin da ya sanya yakamata ƴan Najeriya su amince da hukuncin kotun ƙoli kan zaɓen shugaban ƙasa.
An bayyana cewa zababbun ministocin shugaban kasa Bola Tinubu za su kashe naira biliyan 1.37 kan wajen kwana da sauran alawus da za su mora a wannan kujera.
Mun kawo tsofaffin Gwamnoni, Sanatoci ko Ministoci da su ka yi takara, kuma su ka lashe zabensu ko kuwa yaran manyan daza a ba mukamai a gwamnatocin kasar nan.
Shugaban matasan jam’iyyar PDP na kasa, Muhammed Kadade, ya ce sama ba za ta fado ba idan har kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa ta tsige Tinubu.
Ana kyautata zaton shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai iya bin tafarkin Buhari wajen rike kujerar Ministan man fetur a Najeriya a wannan mulkin nasa da ake.
Bola Tinubu
Samu kari