Bola Tinubu
Gamayyyar ƙungiyoyin magoya bayan jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na ƙasa, sun buƙaci shugaban ƙasa Tinubu ya maye gurbin ministan Kaduna da shugabansu.
Yayin da ake ci gaba da zaman shiri tsakanin Jamhuriyar Nijar da kungiyar ECOWAS, sojin Nijar sun yanke alakar soji da kasar Jamhuriyyar Benin kan zargin zagon kasa.
Tun bayan hawan Shugaba Tinubu karagar mulki ya ke ta rusa wasu daga cikin tsare-tsaren tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da su ka hada da kiwon shanu.
Wasu sun ce akwai wanda ke biyan kudi domin Tajudden Abbas ya rasa kujerarsa. A wani jawabi da aka alakanta da Kungiyar CAPW, an zargi Nkeiruka Onyejeocha da hakan.
Tsohon gwamnan jihar Legas, Babatunde Raji Fashola ya bayyana cewa zai taka rawarsa a matsayinsa na ɗan ƙasa a gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon Minista ya bada shawarar yadda za a inganta zabe. Hon. Osita Chidoka ya na son ganin dole a kammala shari’a kafin rantsuwa kuma ka’idojin INEC su shiga doka.
Kungiyar MURIC ta soki gamayyar Fastoci kan barazanar da su ka yi wa alkalan kotun koli yayin da 'yan takarar adawa su ka sha alwashin daukaka kara.
Binciken diddigi da Legit ta gudanar ya nuna cewa bidiyon da ka yaɗa mai cewa Tinubu na shirin daina amfani da naira a koma dala a ƙasar nan, ƙarya ne.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya jajanta wa iyalan mutanen da suka mutu a haɗurran jiragen ruwan da suka afku a jihohin Adamawa da kuma Neja.
Bola Tinubu
Samu kari