Bola Tinubu
Ƙungiyar SERAP ta maka shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu a gaban kotu kan wasu tsaffin gwamnoni ministocinsa da ke karɓar fansho daga asusun jihohinsu.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya amince da nadin shugaban ma’aikatan jihar Lagas, Hakeem Muri-Okunola a matsayin babban sakatare a gwamnatinsa.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai cilla birnin New York da ke Amurka a ranar Lahadi 17 ga watan Satumba inda zai yi jawabi ga shugabannin duniya.
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya yi magana kan bidiyon da ke yawo sanda ya nuna cewa ya sanya labule da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu.
Alƙalin alƙalai na ƙasar nan Olukayode Ariwool zai kafa kwamitin alƙalan kotun ƙoli da zai saurari ƙararrakin da Atiku, Peter Obi suka shigar a kotun ƙoli.
Fitaccen lauya mai fafutukar kare hakkin ɗan adam, Festus Ogun, ya soki matakin shugaban ƙasa, Bola Tinubu bisa naɗa sabon gwamnan babban banki CBN.
Ƙasar haɗaɗdiyar daular Larabawa (UAE), ta musanta cewa ta cire haramcin ba matafiya ƴan Najeriya takardar biza domin shiga ƙasar wanda ta ƙaƙaba musu.
Bola Tinubu ya zakulo Tope Fasua, ya aika shi ofishin Kashim Shettima a matsayin mai bada shawara. Fasua ya ce ai hidimtawa Ubangijinsa da matsayin.
Abdul-Samad Rabiu BUA, shugaban rukunin kamfanonin BUA ya ce kamfaninsa na siminti na kokarin ganin ya karya farashin siminti a Najeriya zuwa N3,500.
Bola Tinubu
Samu kari