Bola Tinubu
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya miƙa tutocin jam'iyyar APC ga ƴan takarar gwamnanta a zaɓen gwamna na watan Nuwamba na jihohin Kogi, Bayelsa da Imo.
Ana zargin Shugaba Tinubu ya ware makudan kudade har naira biliyan 5.9 don siyan jirgin ruwa na alfarma a fadarsa, shugaban ya karyata wannan jita-jita.
Adebayo Shittu ya ce idan Muhammadu Buhari ya ba mutum aiki, ba zai taba tambayar yadda aka yi ba da tsohon Ministan ma’aikatar ya yi karin haske a kan gwamnatoci.
Farfesa Usman Yusuf, tsohon shugaban hukumar NHIS, ya ce malamai sun yaudari yan arewa da tikitin Muslim-Muslim har suka zabi shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ware Naira biliyan 4 domin gyaran gidansa da ke barikin Dodan a garin Legas baya ga jirgin ruwa da Naira biliyan 5.
Francis Okoye, jigon jam'iyyar All Progressives Congress, APC, a Kudu maso Gabashin Najeriya ya shawarci Atiku Abubakar da Peter Obi su goyi bayan Shugaba Tinubu.
Majalisar dattijan Najeriya ta tantance tare da tabbatar da naɗim sabbin kwamishinonin hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC a zaman yau Laraba.
A ranar Laraba, majalisar dattawan Najeriya ta amince da dala biliyan 7.8 da kuma yuro miliyan 100 a matsayin kudin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai ciyo bashi.
Kungiyar Kwadago a Najeriya, NLC ta tura sakon gargadi ga gwamnati kan kame shugabanta, Joe Ajaero, ta ce za ta durkusar da Najeriya da yajin aiki.
Bola Tinubu
Samu kari