Bola Tinubu
An samu wani lauyan da ya maka gwamnati a kotu, ya nemi a garkame wasu minitsocin Tinubu bisa yi masa abin da bai dace ba da kuma take masa hakkinsa.
Bankin Duniya ya bai wa gwamnatin Najeriya rancen kudi karo na uku tun bayan da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta karbi mulki daga hannun Muhammadu Buhari.
Babban faston da ya kafa cocin Champions Royal Assembly Ministry, fasto Joshua Iginla, ya bayyana cewa Atiku da Peter Obi ba za su yi nasara ba a kotun ƙoli.
Sabon mukaddashin gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ya shiga Ofis tare da mataimakan gwamna 4 yau Jumu'a a birnin Abuja bayan naɗin da Tinubu ya musu.
An wallafa wani bidiyo a dandalin X wanda aka fi sani da Twitter da Facebook inda aka gano mace tana zukar hayaki da rawa. An yi ikirarin matar Hannatu Musawa ce.
Shuaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin gyara kasar Najeriya ko da za a tsane shi a kasar, musamman wurin yakar talauci wanda shi ma ya taso a ciki.
Ghana ta kudiri aniyar taimakawa Najeriya da wutar lantarki bayan kasar ta fuskanci lalacewar wutar har sau biyu a cikin mako daya wanda ya yi sanadin daukewar wutar
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya nada Jamiu Abiola mukamin hadiminsa a ayyuka na musamman, Abiola ya kasance 'da ga marigayi Mashood Abiola (MKO).
Rahotanni sun tabbatar da cewa an dawo da tallafi yayin da Shugaba Tinubu ya biya Naira biliyan 169.4 don tsayar da farashin lita kan Naira 620 kacal.
Bola Tinubu
Samu kari