Bola Tinubu
A jawabin sabuwar shekara, shugaban kasa Bola Tinubu ya dauki wasu alkawurra guda biyar da ya ke fatan gwamnatinsa za ta aiwatar a shekarar 2024.
Shugaba Bola Tinubu ya jaddada cewa ba zai bari wadanda aka ba mukamai su gagara tabuka komai ba, za a rika lura da kokarin kowa da yake aiki a gwamnati a 2024.
Atiku Abubakar ya bukaci Bola Ahmed Tinubu ya magance matsalar rashin tsaro da ake fama da ita, ya ce dole a san yadda za a kama wadanda su ka kashe mutane a Filato
Abubuwa 29 ne 'yan majalisa da sanatoci za su kashe kudinsu a kai a shekarar bana. Mun tattaro yadda Sanatoci da 'Yan majalisar wakilai za su kashe kudinsu a 2024.
Bishop Joseph Edoro na majami’ar ‘A Touch From Heaven International Ministry’ ya bayyana hasashe masu tayar da hankali game da mulkin Shugaba Bola Tinubu a 2024.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu zai fito ranar Litinin domin yiwa 'yan kasa jawabi mai daukar hankali kan yanayin da kasar nan ke ciki da kuma mafita.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake sanya yan Najeriya suna tofa albrkacin bakinsu bayan ya hana jami'an tsato dakatar da shi daga gaisawa da Okoya.
'Yan majalisa sun yi karin fiye da Naira tiriliyan a kasafin kudi. Abubakar Kabir Abubakar ya yi bayanin abin da su ka hango wajen yin kari a kundin kasafin 2024.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta caccaki shugaban ƙasa Bola Ahmee Tinubu, kan rashin biyan albashin ma'aikata na watan Disamban shekarar 2023.
Bola Tinubu
Samu kari