Bola Tinubu
Bankin duniya ya amince da bukatar gwamnatin tarayya karkashin Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu na cin bashin $500m don taimakawa shirin tallafawa rayuwar mata.
Fetur zai iya tashi a Najeriya a lokacin da mutane ba su gama farfadowa daga radadin cire tallafi ba. A wurare da-dama lita ta kai N540, kudin ya fara wuce haka
Muhammadu Buhari ya fadi dalilin da ya sa shi hakura da janye tallafin fetur kafin ya bar Aso Rock. Buhari ya yabi yadda Shugaba Bola Tinubu ya fara mulkinsa.
Muhammad Pate, tsohon karamin ministan lafiya, ya ajiye wani mukami da aka ba shi a matakin dukiya domin amsar wani mukama a majalisar shugaban kasa Tinubu.
Gwamnatin Tarayya ta sanar da ranakun hutun babbar sallah ta shekarar bana. Ta ayyana ranar Laraba, 28 ga watan Yuni, da ranar Alhamis, 29 ga Yuni a matsayin.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sauyawa filayen jiragen sama guda 15 suna da sunayen fitattun 'yan Najeriya da suka hada da tsohon shugaban kasa Buhari, Awolowo.
Shugaba Bola Tinubu a tarihin rayuwarsa ya bayyana wani abu da ya faru da shi lokacin da yake matsayin direban tasi a Amurka, inda wani sojan ruwa ya mare shi.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai dawo gida Najeriya daga ƙasar birnin Landan na ƙasar Ingila a ranar Talata bayan ƴar gajeruwar ziyarar da ya kai birnin.
Sanata Shehu Sani ya bukaci Shugaban Kasa Bola Tinubu da ya binciki tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ministocinsa, tsoffin shugabannin tsaro da sauransu.
Bola Tinubu
Samu kari