Bola Tinubu
Shahararren Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Shugaba Bola Tinubu kan yin sulhu da Sheikh Ahmed Gumi ya ce zai jagoranta inda ya ce shi ma abin bincike ne.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi sabo nadi a hukumar yaki da yaduwar cutar kanjamau ta kasa (NACA). Shugaban kasan ya ba Dakta Temitope shugabancin hukumar.
Dangane da karin albashi, kungiyar 'yan fansho ta NUP ta koka kan cewa har yanzu akwai tsofaffin ma'aikata da ake biya N1,500 a wata matsayin kudin fansho.
A cikin wata sanarwa da ta fitar, hukumar shige da fice ta kasa ta ce za ta gaggauta bin umarnin Shugaba Bola Tinubu na bude iyakokin Najeriya da Jamhuriyar Nijar.
Sanata Enyinnaya Abaribe ya ce ya samu N266m daga kudin yayin da Ali Ndume ya yi ikirarin cewa ya samu fiye da N200m sabanin N500m da aka yi ikirarin sun karba.
Sabanin wani rubutu da aka dinga yadawa a yanar gizo kan ba matasa tallafin N500,000, gwamnatin tarayya karkashin Bola Tinubu ba ta da wannan shirin.
Dauda Kahutu Rarara, a zantawarsa da manema labarai, ya ce: "Ni ne na yi ruwa na yi tsaki Shugaba Tinubu ya ba Ali Nuhu muƙamin shugaban hukumar fina-finai.
Yayin da uwar gidan shugaban kasa, Remi Tinubu ta ziyarci jihar Bauchi, Gwamna Bala Mohammed ya ba ta hakuri kan kalaman malamin Musulunci da ya yi kanta.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ta biya ko sisi ba a matsayin kudin fansa na daliban da 'yan bindiga suka sace a Kaduna.
Bola Tinubu
Samu kari