Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Tinubu zai halarci jana’izar sojojin Najeriya da aka kashe a yankin Okuama da ke karamar hukumar Ughelli ta Kudu a jihar Delta.
Adadin bashin da ake bin Najeriya ya karu daga N87.91trn ($114.35bn) a zango na uku na shekarar 2023 zuwa N97.34trn ($108.23bn) a zango na hudu na shekarar 2023.
A ranar Laraba, 27 ga watan Maris, 2024 za a gudanar da jana'izar sojojin da aka kashe a jihar Delta. Mun tattaro muku abubuwan da ya kamata ku sani kan jana'izar.
Tsohon ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi zaman sulhu da 'yan bindiga a yunkurinta na magance matsalar tsaro a Najeriya.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya bayyana rashin aikin yi a matsayin abin da ke kara ayyukan ta'addanci a Najeriya inda ya ce noma ce kadai za ta rage.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya koka kan yawaitar ayyukan masu garkuwa da mutane. Ya bayyana su a matsayin 'yan ta'adda wadanda za a kawo karshensu.
Gwamnan jihar Zamfara ya koka kan matsalar rashin tsaron da ake fama da ita jihar. Ya bukaci gwamnatin tarayya da ta bi hanyoyin kawo karshen matsalar.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu, ta karbo aron ¥15bn daga wata hukumar ƙasaar waje domin bunkasa harkar noma a Najeriya, sai an shekara 30 ba a gama biya ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, zai halarci jana'izar sojojin Najeriya da aka kashe a yankin Okuama na jihar Delta. Za a yi jana'izar a birnin tarayya Abuja.
Bola Tinubu
Samu kari