Bola Tinubu
Yan kasuwa sun tsawwala farashin kayan masarufi tun bayan rage lokacin takaita zirga-zirga a jihar Kano inda farashin shinkafa, fulawa da sukari su ka tashi.
Shugaban APC a kasar Amurka ya bukaci yan Najeriya su kara hakuri da Bola Tinubu, ya yi kira kan cigaba da yada ayukansa a kowane lokaci domin samun hadin kai.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya musanta cewa gwamnatin tarayya ta rabawa jihohin tallafin N470bn domin faɗaɗa tallafin rage raɗaɗi ga ƴan Najeriya.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya gana da shugaban kamfanin motocin Innoson, Innocent Chwuwuma domin samar da motocin CNG saboda rage radadin cire tallafin mai.
Ministan ayyuka, David Umahi, ya ce gwamnatin tarayya za ta biya kamfanin Julius Berger N20bn duk wata domin kammala aikin da ya ke yi na gina titin Abuja zuwa Kano.
Nasarorin da rundunar 'yan sandan Kano ke bayyanawa, musamman ta fuskar cafke barayin lokacin zanga-zanga ya jawo barazanar kawo karshen rayuwar kakakin rundunar.
Gwamnan jihar Bauchi ya roki gwamnatin tarayya da ta gaggauta kawo dauki kan hanyar Kano zuwa Maiduguri da ruwan sama ya lalalata a karamar hukumar Katagum.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya umarci jami'an tsaron Najeriya da su kawo karshen masu hakar ma'adanai ba bisa ka'ida ba da ke a fadin kasar nan.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya ce PDP za ta ba Tinubu daraktan yakin zabe a 2027 idan har ya ci gaba da tafiyar da mulkin Najeriya a haka.
Bola Tinubu
Samu kari