Bola Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yabawa gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Soludo kan ayyukan ci gaba da yake gudanarwa a jihar. Ya ce yana da hangen nesa.
Bayan ta ce an samu inganci a bangaren ilimi a Najeriya, gwamnatin tarayya ta dakatar da ba da tallafin karatu ga ɗaliban da ke karatu a ƙasashen waje.
Najeriya ta kammala biyan bashin dala biliyan $3.4 daga IMF, wanda aka karba a 2020 don tallafin Korona; yanzu ba ta cikin jerin kasashen da ake bi bashi.
'Yan bangaren CPC da suke tare da shugaba Buhari a CPC sun jaddada cewa za su cigaba da goyon bayan Bola Tinubu. sun ce suna nan daram a jam'iyyar APC.
An tsaurara tsaro a Anambra gabanin ziyarar Tinubu. Ana sa ran shugaban kasar zai ƙaddamar da wasu muhimman ayyuka da gwamnatin jihar ta kammala.
An yi ta yada wasu rahotanni cewa shugaban hukumar zabe ta INEC, Farfesa Mahmud Yakubu ya nemi afuwar ƴan Najeriya kan canza sakamakon zaben 2023.
Kungiyar matasan Arewa ta AYCF ta taso 'yan siyasan yankin masu sukar gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a gaba. Ta ce suna jin haushi ne.
Daniel Bwala ya ce ikirarin haɗakar jam’iyyun adawa kafin zaɓen 2027 mafarki ne kawai, ya ce babu wata jam’iyya mai goyon bayan su Atiku wajen adawa da Bola Tinubu.
Atiku Abubakar ya soki Bola Tinubu kan manufar kishin kasa, ya ce ya sayar da Escalade ya koma Innoson, kuma ya daina duba lafiya a ƙasashen waje.
Bola Tinubu
Samu kari