Majalisar dokokin tarayya
Godswill Akpabio ne ya lashe zaɓen Majalisar Dattawan da aka gudanar a ranar Talata, a yayin da Tajuddeen Abbas daga Kaduna ya lashe zaɓen kakakin Majalisar.
Za a ji dalilan da su ka jawowa Abdulaziz Yari cikas a zaben Majalisar Dattawan Najeriya. Tun daga Jam'iyya har zuwa fadar shugaban kasa, ba su tare da Yari.
Tsohon kakakin majalisar wakilai, Femi Gbajabiamila, ya shirya yin murabus daga matsayin ɗan majalisa a yau Laraba. Femi zai mayar da hankali kan sabon aikinsa.
Wasu daga cikin gwamnonin APC da PDP sun halarci zaben shugabannin majalisa ta 10 a Abuja. Zaɓen ya samar da Akpabio da Tajudeen Abbas a matsayin shugabanni.
Rahoto ya zo cewa Ali Ndume ya ce ba a banza Godswill Akpabio ya doke Abdulaziz Yari, ya zama shugaban majalisa ba. Sanatan ya bayyana komai ne a wata hira.
Za ku ji wasu manyan dalilan da suka taimakawa Hon. Tajudden Abbas PhD wajen zama sabon shugaban majalisar wakilan kasar nan a zaben da aka gudanar yau a Abuja.
Dan majalisar wakilai ƙarƙashin jam'iyyar Labour, Afam Ogene ya bayyana cewa a zuciyarsa Idris Wase yake so, amma wajen zaɓe, Abbas Tajuddeen ya zaɓa a zaɓen.
Yan Najeriya za su so jin labarin wadanda za su shugabanci majalisa. Hon. Tajuddeen Abbas ya samu sauki a majalisar wakilai, amma an rasa gane zabin Sanatocin.
A karshe Majalisar wakilai ta Tarayya ta zabi Benjamin Kalu daga mazabar Bende ta jihar Abia a matsayin mataimakin shugaban majalisar wakilai ta 10 a Abuja.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari