Majalisar dokokin tarayya
Rahoto ya bayyana yadda ma'aikatan majalisar dokokin Najeriya ke bin bashin kudin albashin da ya kai na watanni 15 a shekarun da suka yi suna aiki a kasar nan.
Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio ya ce, ya kamata dalibai su zama shuwagabanni masu hangen nesa, ta hanyar kauracewa shan sigari ko kuma kurbar barasa.
Ɗan majalisar jihar Kano, Abdulmumin Jibrin Kofa, ya yi alƙawarin biyan kuɗin maganin Fatima Shu'aibu ƴar shekara biyar mai fama da cutar daji a fuskarta.
Ta hanyar gabatar da kudirin gaggawa da ya shafi kasa, dan majalisar ya gabatar da bukata ga shuwagabannin majalisar da su gaggauta kawo karshen yajin aikin.
Yayin da ake ci gaba da yajin aiki a Najeriya, kunfiyar NLC ta kulle ma'aikata da mambobin Majalisun Tarayya a Abuja bayan kin bin umarninta a yau.
Yusuf Adamu Gagdi ya bayyana cewa gaskiya lamari, babu inda ya fito na bukaci ayi bincike kan Gwamnatin Bola Tinubu da ta cire tallafin man fetur.
Dan majalisar tarayya na APC, Yusuf Gadgi ya bayyana cewa akwai lokacin da zai zo zasu tambayi Asiwaju ina aka kai makudan kuɗin tallafin man fetur da aka cire.
A zaman yanke hukunci ranar Talata, Kotun ɗaukaka kara ta yi na'am da hukuncin tsige mambobin majalisar wakilan tarayya uku na PDP daga jihar Filato.
‘Yan majalisa sun bukaci a dauki mataki bayan farfadowar ‘Yan Boko Haram a Borno da Yobe yayin da aka tattauna game da sababbin hare-haren kungiyar Boko Haram.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari