Majalisar dokokin tarayya
Shugaban majalisar wakilan tarayya, Tajudeen Abbas, ya yi sauye sauye a shugabancin kwamitocin majalisar 26 da ƙarin kwamiti ɗaya a zaman ranar Jumu'a.
Dan majalisar tarayya, Alhassan Doguwa, ya karyata ikirarin cewa Shugaban kasa Bola Tinubu ya gabatarwa yan majalisa da fankon kasafin kudin shekara mai zuwa.
Babbar kotun Tarayya ta yi fatali da korafin Gwamna Abba Kabir kan zargin ta'addanci da ya ke yi wa Alhassan Ado Doguwa, ta umarce shi ya biya Ado diyyar miliyan 25.
Wasu `yan majalisar tarayya su na zargin cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya yaudare su inda suka ce ya mika musu kundin kudurin kasafin kudin 2024 na bogi.
Majalisar dattawa ta ce bincikenta ya nuna mata an karkatar da kudin tallafin da bankin CBN ya ba kamfanoni. Biliyoyin da CBN ya ba kamfanonin mai sun bi iska.
Majalisar wakilan tarayya ta fara aiki gadan-gadan kan kasafin kuɗin 2024 waɓda shugaban ƙasa ya gabatar a zaman haɗin guiwa ranar Laraba da ta gabata.
Godswill Akpabio, ya roki Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da ya sanya dokar hana fita waje na wucin gadi ga ministoci da shugabannin ma'aikatu kan kasafin 2024.
Obinna Nwosu, ɗan takarar majalisar wakilan tarayya a zaben 2023 ya sanar da cewa ya yi murabus daga kasancewarsa mamban jam'iyyar ADC ranar Laraba.
Majalisar dokokin jihar Bauchi ta zabi sabon kakakin majalisa da mataimakinsa bayan kotin daukaka kara ta soke zaben tsohon kakakin majalisar da mataimakinsa.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari