Aminu Waziri Tambuwal
Babbar jam'iyyar adawar kasar, PDP za ta tantance yan takara 17 da ke fafutukar mallakar tikitin shugaban kasa na jam’iyyar gabannin zaben 2023 a ranar Juma'a.
A kalla yan takarar shugaban kasa hudu a karkashin jamyyar PDP ne suka ce za su da sasanci domin ganin jam'iyyar ta yi nasara a babban zaben shekarar 2023, raho
Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal da tsohon gwamnan jihar Anambra, za su sa labule da mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a majalisar wakilai.
Wasu ‘yan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP irin Saraki da Tambuwal suna zawarcin Gwamna Okowa na jihar Delta a matsayin mataimakin shugaban kasa.
An saka labule tsakanin manyan yan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) daga arewacin kasar domin fitar da dan takarar yarjejeniya.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr AbubakarBukola Saraki da gwamnonin jihohin Sokoto da Bauchi, Aminu Tambuwal da Bala Mohammed sun gana a Abuja kan lamarin.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto ya ziyarci tsoffin shugabannin kasa, Abdulsalami Abubakar da IBB kan kudirinsa na son zama shugaban kasa a 2023.
Ɗaya ɗaga cikin yan takara kuma gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya ce za su zauna da tsohon mataimakin shugaban ƙasa domin tattauna batutuwa game da 2023
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya roki jam'iyyar PDP ta ba shi dama ya wakilce ta a zaɓen shugaban ƙasa na gaba zai lallasa kowa ya kwato mulki.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari