Aminu Waziri Tambuwal

2019: Obasanjo da Tambuwal sun shiga ganawar sirri
2019: Obasanjo da Tambuwal sun shiga ganawar sirri

Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar adawa ta PDP kuma gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya shiga wata ganawar sirri da tsohon gaban kasar Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo, a gidansa da ke garin Abeokuta.

Sabon rikici ya barke a APC bayan Tambuwal ya koma PDP
Sabon rikici ya barke a APC bayan Tambuwal ya koma PDP

APC za ta samu matsala a Jihar Sokoto idan aka yi sake kan wanda zai gaji Tambuwal. Haka kuma dai ‘Yan Majalisar dokokin Jihar Sokoto da-dama su na bayan wani tsohon Kwamishinan kudin Jihar inda har su ka saya masa fam din takara.

Tambuwal abin tausayi ne yanzu - Wamakko
Tambuwal abin tausayi ne yanzu - Wamakko

Sanata Wamakko ya sanarwa da manema labarai cewa yana na a matsayin dan jam'iyyar APC, babu gudu, ba ja da baya. Sannan kuma "Mutanen Sakkwato na Alu ne da Buhari ne." Wannan ya sha bambam da tunanin da ake yi na cewa yana kan...