Yan ta'adda
'Yan banga sun kutsa cikin dajin Filato sun fatattaki 'yan bindiga. Yan banga sama da 300 ne suka yi gangamin suka kashe yan bindiga kimamin 80 a dajin.
A labarin nan, za a ji yadda sojojin Najeriya suka fatattaki mayakan Boko Haram da suka kai hari sansaninsu da ke yankin tafkin Chadi bayan sa'o'i.
Mai martaba Tor Tiv, James Ayatse ya yi bayanai a gaban Shugaba Bola Tinubu kan halin da ake ciki a Benue. Ya ce suna fuskantar kisan kare dangi daga 'yan ta'adda.
Majalisar Benue ta zargi jami'an tsaro da kin tabuka abin kirki yayin da 'yan bindiga ke yi wa jama'a kisan gilla. Majalisa ta bukaci mazauna jihar su kare kansu.
Rundunar sojin Najeriya ta kama wani mutum da ke saka kayan soji yana fashi da makami da satar mutane. Sun kai samame wata maboyar 'yan bindiga a Filato
A wannan labarin, za a ji cewa bayan ya sha suka daga 'yan adawa, shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa zai ziyarci mutabeb Binuwai a ranar Laraba.
Sanata Rabiu Kwankwaso, Sheikh Isa Ali Pantami da Abubakar Bukola Saraki sun yi tir da kashe mutane sama da 200 a jihar Benue. Sun bukaci a dauki mataki.
Hatsabibin dan bindiga, Ado Aliero ya yi jawabi a taron sulhu da aka gudanar a yau Asabar 14 ga watan Yunin 2025 a jihar Katsina da ke Arewacin Najeriya.
Yayin da ake ci gaba da hallaka yan bindiga, rikakken ɗan ta'adda, Ado Aliero ya gayyaci zaman sulhu a karamar hukumar Danmusa da ke jihar Katsina.
Yan ta'adda
Samu kari