Yan ta'adda
Ana cikin bikin tunawa da mutuwar Qasem Soleimani sai aka kai mummunan harin bam wanda ya hallaka mutum 103 a birnin Iran. Ana ta tunawa da Qasem Soleimani a duniya.
Rahotanni sun bayyana cewa akalla mutane 103 ne suka bakunci lahira a wurim bikin tunawa da janar ɗin rundunar sojan Iran, Qasem Soleimani, wanda aka ƙashe.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin 'yan fashi da makami ne sun kashe mutum hudu da suka je siyayya a babban kantin siyar da kaya na Wisfom da ke a Nasarawa.
An yi kira ga shugaban kasa Bola Tinubu da ya kawo karshen matsalolin tsaro don jawo turawa su zuba hannun jari a kasuwannin Najeriya, don dawo da tattalin arziki.
Gwamnonin Arewa ta Tsakiya sun kai ziyarar ta'aziyya a jihar Plateau kan mutanen da suka rasa rayukansu a hare-haren da yan ta'adda suka kai a jihar.
An samu asarar rayuka masu yawa daga bangaren yan banga da yan bindiga a wani kazamin artabu da ya auku a tsakanin bangarorin biyu a jihar Kaduna.
Za a ji cewa ‘Yan Boko Haram sun hallaka mutane a Borno a harin farko a sabuwar shekara. An tsinci gawawwaki 12 kuma an samu wasu Bayin Allah da su ka samu rauni.
Wasu gungun 'yan bindiga sun kai farmaki kauyen Garam da ke jihar Neja inda suka yi garkuwa da mutum uku. Wannan shi ne karo na biyu da suke kai hari garin.
Rahotanni sun bayyana cewa wasu 'yan bindiga sun yi awon gaba da mutane uku bayan harbe wani dan banga a Barangoni da ke Bwari a babban birnin tarayya Abuja.
Yan ta'adda
Samu kari