Yan ta'adda
A cikin wani bidiyo da aka wallafa, an gano dan ta'adda Bello Turji da yaransa suna shewa bayan samun iko da motocin sulke na sojoji guda biyu a daji.
Kungiyar mata Inyamurai sun nemi gwamnatin tarayya da ta janye dakarunta da aka girke a sassa daban-daban da ke Kudu maso Gabashin kasar nan bisa wasu zarge-zarge.
Malamin Musulunci a Bauchi, Sheikh Abdulaziz Idris Dutsen Tanshi ya dira kan tsohon Minista, Farfesa Isa Ali Pantami bayan wahalar da mutane kan hada lambar NIN.
Rundunar yan sanda a jihar Akwa Ibom ta tono gawar yan banga da aka yiwa kisan gilla aka birne su. Yan sanda sun kama mutane biyar da wani basarake kan laifin.
Rahotanni sun bayyana cewa sojojin rundunar MNJTF sun samu nasarar cafke wasu mutane biyu da ake zargin su ke safarar miyagun kwayoyi ga Boko Haram da ISWAP.
Yan bindiga sun kai hari karamar hukumar Ogbaru a jihar Anambra inda suka kewaye sakatariyar karamar hukuma suka cinna wuta da harbe harbe kafin yan sanda su zo.
Yan ta'adda da ake zargin yan Boko haram ne sun kai hari makarantar Faudiyya mallakin yan Shi'a a jihar Yobe. Boko Haram ta harbe yan Shi'a uku da jikkata daya.
Yan bindiga sun kai hari yankin Ushafa da ke Bwari a birnin tarayya Abuja inda suka kashe magidanci da sace matar aure da yara. Yan bindigar sun kai harin ne da dare
Hedkwatar tsaro ta ƙasa ta bayyana cewa sojoji sun yi nasrar hallaka ƴan ta'adda sama da 1000, sun kama wasu 1,096, sannan sun ceto ɗaruruwan mutane.
Yan ta'adda
Samu kari