Adams Oshiomole
Mun ji cewa APC ta rugurguza shugabannin ta a Jihohin Imo da Ogun. Jam'iyyar ta dauki wannan mataki ne a wani zama da aka yi jiya Gwamna Okorocha da Amosun na neman ba APC ciwon kai a babban zaben da za ayi a 2019.
Cif John Oyegun, tsohon shugaban jam'iyyar APC na kasa, ya jaddada bukatar hadin kai a tsakanin 'ya'yan jam'iyyar APC domin samun nasara a zaben 2019, a yayin da yake korafi a kan masu kawowa jam'iyyar tangarda. Ya yi gargadin cew
Legit.com ta ruwaito an jima da fara taron kaddamar da littafin kafin isar Oshiomole, amma a yayin kafarsa ta taka dakin taron sai mahalarta taron suka kwashe da sowa suna kiran “Baba oshiomole” “Baba oshiomole” ana tafi da fito.
Za ku ji cewa rikicin APC a Jihar Imo ya kai ga cacar baki tsakanin mai neman Gwamna da Oshiomhole wanda shi ne Shugaban Jam'iyya. Surukin Gwamna Okorocha yace amma an yi tsohon kawai a Oshiomhole bayan an hana sa tikiti.
Hakazalika sahihan majiyoyi sun tabbatar da cewa duk da rikita rikitan da ya biyo bayan zaben da aka yi a ranar 1 ga watan Oktoba, amma uwar jam’iyyar ta amshi sakamakon bayan dogon nazari da mahukuntan jam’iyyar suka yi.
Za ku ji cewa Jam’iyyar APC mai mulki ta shiryawa zabe mai zuwa na 2019 inda ta kammala tattara sunayen ‘Yan takaran ta. Sai dai har yanzu Jam’iyyar ba tace komai game da Jihar Zamfara inda INEC ta hana APC takara ba.
Zaku ji cewa Gwamna Ibikunle Amosun ya nuna cewa babu shakka Adams Oshiomhole bai yi adalci a Jam’iyyar APC ba inda kwanan nan ne wani Gwamna yayi karin haske game da abin da ke faruwa a APC bayan ya gana da Shugaban kasa.
Za ku ji cewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai gana da Shugaban APC na kasa watau Kwamared Adams Oshiomhole saboda rikicin Jam’iyya. Shugaban kasa ya sa a duba rigimar da ta barko APC bayan zabukan fitar da gwani.
Alhaji Sani Musa (313) wanda shine ya lashe tikitin takarar Sanata na yankin Niger ta Gabas karkashin jam'iyyar APC ya garzaya kotu domin kalubalantar yadda uwar jam'iyyar wadda ta maye gurbin sunansa da Sanata mai ci yanzu na maz
Adams Oshiomole
Samu kari