Adams Oshiomole
Yanzu -Yanzu: Wani 'dan takarar ciyaman na jam'iyyar APC na kasa ya janye
A cikin sakonsa na janyewa daga takarar, ya kuma bayyana goyon bayansa ga wani tsohon gwamnan jihar Edo, kwamared Adams Oshiomole a matsayin ciyaman na jam'iyyar APC na kasa. Mr Osunbor ne dan takara na biyu da ya janye daga zaben
Zaben Ekiti: Shekaru 4 da suka shude na masu kama karya ne, ranar 14 ga watan Yuli kuma na 'yanci ne - Oshiomole
Tsohon gwamnan Jihar Edo, Kwamared Adams Oshiomole ya ce shekaru hudu da suka shude na masu kama karya ne amma ranar 14 ga watan Yuli na masu 'yanci ne. Tsohon gwamnan ya fadi hakan ne a jawabin da ya yi a ranar Talata wajen yaki
Dan gata: Gwamnoni 7, Tinubu da Akande sun tsayar da Oshiomhole
Gwamnonin jam’iyya mai mulki wato APC guda bakwai, tare da babban jigon jam’iyyar, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da kuma shugaban jam’iyyar na farko, Cif Bisi Akande sun kai ziyarar bangirma ga ofishin yakin neman zaben Oshiomhole.
Adams Oshiomole
Samu kari