Ayo Fayose

Gwamnoni sun shiga taitayin su
Gwamnoni sun shiga taitayin su

Gwamnoni dai sun yi wa kan su karatun ta-natsu bayan ganin abin da ya faru da ‘Yan uwan su. Kwanan nan wani sabon sauti ya fito, inda aka ji Fayose da Wike

Ko Shugaba Jonathan zai dawo ne?
Ko Shugaba Jonathan zai dawo ne?

Ana ta rade-radin cewa Shugaba Jonathan zai dawo, sai dai a shafin sa na kafar Facebook ya rubuta cewa shi fa ya tafi kenan, sai labari.