Ayo Fayose
an hango tsohon shugaban kasar najeriya, dr goodluck ebele jonathan tare da matarsa patience dame da dansu a filin jirginb sama na abuja
Gwamnatin kasar Amuruka ta fitar da wata sanarwa dauke da martani zuwa ga Gwamnan jihar Ekiti watau Ayodele Fayose
Amurka ta maida martini ga Gwamnan Jihar Ekiti Ayo Fayose, cewa babu wani laifi da aka taba kama matar Shugaban Kasa Aisha Buhari da shi
Hotunan sun wasu da ake zargin Ma’aikatan Bankin Zenith a lokacin da suke magiya ga Gwamna Ayo fayose sun yawaita ne a yanar Gizo
Gwamna Ayodele Fayose ya bayyana cewan manyan ma’aikatan bankin Zenith sun kawo mai ziyara
Wani dan majalisar jihar Legas yace da Gwamna Fayose na da hankali da yanzu ya gaji ya daina wannan haukan da yake yi na zagin Buhari
Matar shugaban kasa Muhammad buhari, Hajia Aisha Muhammad buhari ta ce gwamnan jihar ekiti, Ayodele fayose , Mahaukacin kare ne.
Tsohon shugaban kasa Jonathan yaki halarta taron PDP na kudu maso kudu wanda aka gudunar a ranar Lahadi 14 ga watan mayu, a garin Fatakwal.