Hotunan Goodluck Jonathan yana dan Saurayi
1 - tsawon mintuna
A yau mun kawo muku da tsofaffin hotunan tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan don Hausawa sunce waiwaye adon tafiya.
Idan ba’a manta ba Goodluck Jonathan yayi bikin cikarsa shekaru 59 a jiya Lahadi 20 ga watan Nuwamba.
KU KARANTA: Yadda Jirgin kasa ya yi ajalin mutane 100 a India (Hotuna)
Wannan Hoton nasa an dauke shi ne yayin dayake yi ma kasa hidima, wato NYSC.
&feature=youtu.be
Asali: Legit.ng
Tags: