Barcelona FC
Kyaftin din kulob din Real Madrid kuma mai tsaron bayan su, Sergio Ramos, ya ce ya tabbata Messi ya cancanci a bashi dama ya tsara rayuwar shi, amma kuma yana..
Kokarin da Messi yake yi na barin Barcelona ya canja salo yayin da kulob din yayi barazanar cewa matukar dan wasan ya kammala yarjejeniya da Manchester City...
A ranar Laraba ne mahaifin Messi da wakilinsa suka dira a kasar Spain domin tattaunawa da shugaban kulob din Barcelona, Josep Maria Bartomeu, a kan barakar da
Hukumar La-liga ta Sifen ta bada sharadin da Messi zai iya barin Kungiyar Barcelona. Har yanzu an gaza shawo kan Lionel Messi na cigaba da zama a kungiyarsa.
Mun ji cewa Lionel Messi ya yi magana da shararren Kocin Ingila domin sauya-sheka. Lionel Messi ya yi magana da Pep Guardiola, ana tunanin zai koma Ingila.
A yau ne ‘Dan wasa Messi ya ki halartar atisaye da Barcelona bayan ya bukaci barin kulob. Messi ya yi kwanciyarsa a gida, ya ki zuwa filin wasan Barcelona.
Mun kawo hasashen Abubuwan da ke shirin faruwa da shararren 'dan wasan Duniya Lionel Messi. Za ku ji jerin kungiyoyin da za su iya taya ‘Dan wasa Lionel Messi.
Sabon Kocin Barcelona ya na so ya rabu da Luis Suarez da ‘Yan wasa 3. Kocin da Barcelona ta dauko ya na shirin korar ‘yan wasa don a samu kudin biyan ma'aikata
Koeman, kociyan kungiyar kwallon kafa ta kasar Netherlands tun shekarar 2018, zai maye gurbin Quieque Setien, tsohon kociyan da aka kora bayan kungiyar Bayern
Barcelona FC
Samu kari