Sarkin Bichi
Lamarin rashin tsaro yana cigaba da zama abin ban tsoro bayan kashe Sarki. Olukoro na kasar Koro ya riga mu gidan gaskiya a sakamakon hari da aka kai har cikin fada.
Rabiu Musa Kwankwaso ya fadi makomar masarautun Bichi, Rano, Gaya, da Karaye da Ganduje ya kirkiro a Kano. Gwamnati za ta duba yiwuwar dawo da Muhammadu Sanusi II.
Har yanzu ba a ji sakon taya gwamnatin NNPP murna daga bakin masarautun Kano ba. Abba Kabir Yusuf ya sake doke APC a shari’ar zaben gwamna da aka yi.
Allah ya yi wa diyar Sarkin Kano Ado Bayero rasuwa a safiyar ranar Talata, 28 ga watan Nuwamba. Hauwa Lele, kanwa ce ga sarkin Kano na yanzu da kuma sarkin Bichi.
Mu na da labari cewa Sarkin Bauchi, Rilwanu Suleiman Adamu ya ziyarci wasu kasuwanni domin ganin yadda farashin kayayyakin masarufi su ke a cikin tsadar rayuwa.
Uwargidan Sarkin Bichi, Mai martaba Nasir Ado Bayero ta faɗa a hannun ƴan damfara da sunan za su sanya mata hannun jari a harkar kasuwancin ma'adanai.
Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi jawabi a ranar bikin kanjamau ta Duniya da aka yi a makon nan. Sarki Bayero ya bukaci gwamnati ta kawowa al’umma mafitar matsin rayuwa.
Muhammadu Munnir Ja’afaru ya bar hakimcin kasar Basawa. Sarkin Zazzau ya nada Barde Kerrariyyan Zazzau ya zama sabon Hakimi a Basawa, ya bar kasar Zangon Aya.
Za a ji wasu sun shiga hannun ‘Yan Sanda bayan an yi amfani da fasahar zamani, ana cafke masu ihun a tsige Sarki Aminu Ado Bayero a mulkin Abba Kabr Yusuf.
Sarkin Bichi
Samu kari