
Jihar Kebbi







Abubakar Malami, Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF) kuma Ministan Shari’a, ya yi magana kan wasu motoci masu tsada da aka baiwa wasu mukarrabansa a Kebbi.

Ministan shari'a kuma antoni janar na tarayya, Abubakar Malami (SAN) ya gwangwaje sojojin baka da kugiyoyin magoya bayansa da wasu mukarrabansa da motoccin alfa

Al’umman unguwar Labarana Rice Mills da ke Birnin Kebbi sun wayi gari ranar Litinin da mummunan labara na kisan wata matar aure Sadiya Idris da diyarta Khadija.

Sakamakon farmakin da fitaccen dan bindiga, Dogo Gide da yaransa suka kai Kwalejin Gwamnatin Tarayya da ke Birnin Yauri a Jihar Kebbi, sun sace dalibai da malam

Gwamnatin jihar Kebbi dake arewacin Najeriya ta sanar da cire wa ma'aikatan jihar awa daya daga cikin lokacin aikin su albarkacin watan Azumin Ramadana 2022.

Antoni Janar na ƙasar nan kuma Ministan shari'a, ya musanta rahoton da ake yaɗawa cewa ya shiga tseren takara a zaɓen gwamnan jigar Kebbi dake tafe a 2023.
Jihar Kebbi
Samu kari