Jihar Kebbi
Gwamnan Kebbi, Nasir Idris, ya bai wa Adam Fakai mota domin ƙarfafa masa gwiwa wajen wayar da kan jama’a kan manufofin gwamnatin Bola Tinubu da APC.
Gwamnan Kebbi, Nasir Idris, ya yi alkawarin tallafa wa iyalan ’yan sanda 10 da aka kashe, yayin da rundunar ’yan sanda ta yi alkawarin kamo wadanda suka kai harin.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar yan sandan kasar nan ta tabbatar da adadin jami'anta da suka rasu a arangama da aka yi inda aka kashe yan ta'adda a Kebbi.
A labarin nan, za a ji cewa bakin NLC, TUC da kungiyoyin ya zo daya game da albashin N70,000 da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta amince a ba ma'aikata.
Jam'iyyar PDP a jihar Kebbi ta musanta rahoton goyon bayan Gwamna Nasir Idris ko APC a 2027, tana mai cewa jam’iyyar tana nan ɗaya kuma mai zaman kanta.
Gwamnan Kebbi, Nasir Idris, ya bukaci sojoji su kawar da ’yan bindiga, yana mai cewa karin dakaru zai taimaka wajen dawo da tsaro da manoma gonakinsu.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya bukaci sojoji su kawar da 'yan bindiga tare da tabbatar da tsaro domin manoma su koma gonakinsu cikin aminci.
Adam Fakai, fitaccen masoyin Bola Tinubu a Kebbi, ya dakatar da tallata ayyukan gwamnatin tarayya, yana mai zargin rashin kulawa da goyon baya daga APC.
Iyalan Mai Shari'a Faruk Bunza sun tabbatar da biyan Naira miliyan 50 domin ceton sa daga hannun 'yan bindiga bayan kwanaki takwas yana tsare a Kebbi.
Jihar Kebbi
Samu kari