Mutumin Rabiu Musa Kwankwaso, Abdullahi Maikano Tarauni ya samu nasarar zama shugaban jam'iyyar ADC na jihar Kano a taron zaben shugabanni da aka gudanar.
Mutumin Rabiu Musa Kwankwaso, Abdullahi Maikano Tarauni ya samu nasarar zama shugaban jam'iyyar ADC na jihar Kano a taron zaben shugabanni da aka gudanar.
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Gudau, babban birnij jihar Zamfara, ta yi watsi da karar da tsagin Yari suka shigar da APC ta ƙasa game da shugabannin jiha.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi hasashe dangane da zaben shugaban kasa na 2023, inda ya ce za a yi zaben gaskiya da gaskiya ne kuma cikin nasara. Shugaban
Bisi Akande ya rubuta littafin tarihinsa wanda har Muhammadu Buhari ya samu zuwa kaddamarwa Shugaba Buhari da Akanden sun soki Obasanjo a cikin wannan littafin.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya aike da wasika mai ɗauke da sunayen sabbin kwamishinonin da yake son naɗa wa a gwamnatinsa ga majalisar dokokin jihar
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana Cif Bisi Akande, tsohon shugaban riko na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a matsayin ma'aikacin gwamnati mai gaskiy
‘Dan fafutuka zai kawowa Tinubu cikas, ya nemi ya ci girma, ya kyale Inyamurai. Austin Braimoh ya roki Asiwaju Bola Tinubu ya ajiye batun zama shugaban kasa.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana inda ake ciki a rikicin cikin gidan APC. Ganduje yake cewa dole a rika hakuri da juna a harkar siyasa.
Sheikh Bello Yabo yace gwamnatin Muhammadu Buhari ta ci amana. Malamin yace hukuncin kisa aka yanke masa a kan Buhari, amma yau ya ci amanar al'ummar kasa.
Tsohon Kwamishinan Ayyuka na jihar Kano, Injiniya Mua'azu Magaji ya shawarci Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano cewa ilimin addinin musulunci ya ke buk
Siyasa
Samu kari