Shugaban kasar Iran, Masoud Pazeshkian ya ce bin tsarin kasa da kasa daga bangaren Amurka ne kadai zai bada damar warware matsalar Gabas ta Tsakiya.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pazeshkian ya ce bin tsarin kasa da kasa daga bangaren Amurka ne kadai zai bada damar warware matsalar Gabas ta Tsakiya.
Mutumin Rabiu Musa Kwankwaso, Abdullahi Maikano Tarauni ya samu nasarar zama shugaban jam'iyyar ADC na jihar Kano a taron zaben shugabanni da aka gudanar.
Uwar Jam’iyyar APC fadi matsayarta a rikicin su Ganduje da Shekarau a Kano. Bisa dukkan alamu babu ruwan uwar jam’iyya da zaben da su Ahmadu Danzago suka yi.
Tsohon gwamnan jihar Cross Riba, Donald Duke, da wasu jiga-jigan jam'iyyar hamayya PDP sun karbi masu sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulki a birnin Kalaba.
Sanata Ibrahim Shekarau yace babu rikici tsakaninsa da gwamnan Kano a tafiyar APC, yace ba rigama ce tsakanin Ibrahim Shekarau da Abdullahi Umar Ganduje ba.
Bola Ahmed Tinubu zai zauna da Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje. Tsohon gwamnan na kokarin sasanta tsagin Abdullahi Ganduje da na G7 kafin 2023.
Sanata Ibrahim Shekarau, ya yi bayani dalla-dalla akan rikicin cikin jam’iyyar APC inda ya bayyana yadda ya kai watanni 8 yana son haduwa da Gwamna Ganduje.
Jam'iyyar APC mai mulkin kasar nan ta bayyana cewa har yanzun tana dakon kwafin takardar hukuncin da kotu ta yanke game da zaben shugabannin APC a jihar Kano.
Kafin zuwan zaben shugabancin kasa na 2023, sabon rikci ya barke tsakanin gwamnonin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) kan burin tsohon gwamnan Legas.
‘Yan kabilar Ibo su na ta ayyuka tukuru don ganin sun samu damar mulkar kasa a shekarar 2023 da ke karatowa. Yayin da sanannu kuma manyan kasar nan su ke ci gab
Babban kotun tarayya dake zamanta aAbuja, ta zaɓi ranar 21 ga watan Fabrairun shekara mai.kamawa a matsayin ranar da zata yanke hukunci kan kara game da Atiku.
Siyasa
Samu kari