Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Atiku ba tsarkakke bane amma yafi Buhari - Obasanjo
Atiku ba tsarkakke bane amma yafi Buhari - Obasanjo
daga  Mudathir Ishaq

Tsohon shugaba kasa, Olusegun Obasanjo y bayyana wasu dalilai da suka sanya shi marawa tsohon mataimakinsa, Atiku Abubakar baya duk da cewar a baya ya sha alwashin kin mara masa baya wajen neman shugabancin kasa.