Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Da duminsa: Buhari ya cire sakataren TETfund, Baffa Bichi
Breaking
Da duminsa: Buhari ya cire sakataren TETfund, Baffa Bichi
daga  Aminu Ibrahim

Shugaba Muhammadu Buhari ya cire babban sakataren asusun tallafawa ilimi na jami'o'i (TETFund), Dr. Abdullahi Baffa Bichi. The Sun ta ruwaito cewa an maye gurbinsa ne da tsohon sakataren hukumar, Farfesaa Elias Suleiman Bogoro. Ka

An nunawa wani Bajimin Shehi wanda zai ci zaben 2019 a Najeriya
An nunawa wani Bajimin Shehi wanda zai ci zaben 2019 a Najeriya
daga  Muhammad Malumfashi

Wani Malamin coci a Anambra yace Jam’iyyar APC za ta doke PDP. Babban Shehin Malami ya dubo Jam’iyyar da za ta ci zaben 2019 amma za a iya rigima. Faston yace duk da shi rikakken ‘Dan PDP ne, amma APC za ta ci zabe.

Kyautar manyan motoci: Sheikh Bala Lau ya kare kan sa
Breaking
Kyautar manyan motoci: Sheikh Bala Lau ya kare kan sa
daga  Mudathir Ishaq

Shugaban kungiyar Izala ta kasa (JIBWIS), Sheikh Bala Lau, ya kalubalanci gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El_Rufa'i, da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da su fito su bayyana lokacin da su ka bashi kyautar mota. A wata sanarwa

Wani Gwamna ya ba Shehin Malamin Izala manyan motoci har 2
Breaking
Wani Gwamna ya ba Shehin Malamin Izala manyan motoci har 2
daga  Muhammad Malumfashi

Malamin nan kungiyar Jama’atul Izalatul Bidi’a Waikamatus Sunnah da ya nemi a zabi Buhari ya tashi da dirka-dirkan motoci a hannun wani Gwamnan Arewa. Gwamnan APC ya rabawa Malamin addini mota saboda goyon bayan Buhari.