Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Rana bata karya: Yau APC za ta san matsayinta a Kotun Koli
Rana bata karya: Yau APC za ta san matsayinta a Kotun Koli
daga  Mudathir Ishaq

Raotanni sun kawo cewa a yau Talata, 12 ga watan Fabrairu ne Kotun koli a Najeriya za ta yanke hukunci kan daukaka karar da jam'iyyar APC mai mulki a kasar ta yi dangane da tsayar da dan takarar gwamnan jihar Rivers.

2019: Gwarzo Davido ya fadawa Duniya ‘Yan takarar da zai zaba
2019: Gwarzo Davido ya fadawa Duniya ‘Yan takarar da zai zaba
daga  Muhammad Malumfashi

Mun ji labari cewa babban Mawakin nan da ake ji da shi Davido ya bayyana wadanda zai zaba a zaben 2019. Mawakin nan na kasar nan da yayi fice tun yace babu ruwan sa da yin sak. Davido yace ba zai zabi Shugaban kasa Buhari ba.