Siyasa

Siyasa Zafafan Labaran

Amana ta wadanda na taimaka suka ci - Rochas
Amana ta wadanda na taimaka suka ci - Rochas
daga  Mudathir Ishaq

A cewar Rochas dai, an ci amanarsa, musamman ganin yadda ya bautawa jam'iyya ya kuma kyautata wa wadanda yake ganin a karkashinsa suke. Gwaman yace musamman Adams Oshiomhole, da ma Rotimi Amaechi, sune ummul aba-isin wahalarsa...

Zagon kasa: Tambuwal ya salami daya daga cikin kwamishinonin sa
Zagon kasa: Tambuwal ya salami daya daga cikin kwamishinonin sa
daga  Mudathir Ishaq

Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya cire kwaminnan san a yada labarai, Bello Goronyo, bisa zargin sa da yin zagon kasa ga takara da gwamnatin Tambuwal. A jawabin da Abu Shekara, kakakin gwamnan ya fitar, ya ce Tambuwal

Wasu Magoya bayan APC sun mutu wajen yawon kamfe a Najeriya
Wasu Magoya bayan APC sun mutu wajen yawon kamfe a Najeriya
daga  Muhammad Malumfashi

Mun ji cewa mutuwa ta rutsa da wasu Manyan APC a hadarin mota da ya auku a cikin Legas. Motar mutanen ta kife ne a kan titi. An dai yi kokari kai mutanen da hadarin da ya auka da su zuwa asibiti, amma ba ayi nasarar ceto