Yanzu-Yanzu: Kotu ta sake tasa keyar Akanta Janar da wasu mutane biyu magarkama

Yanzu-Yanzu: Kotu ta sake tasa keyar Akanta Janar da wasu mutane biyu magarkama

Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin a ci gaba da tsare tsohon Akanta Janar na kasa Ahmed Idris da wasu mutane biyu a gidan yari har sai an yanke shawara kan batun belinsu, The Nation ta ruwaito.

Kotu ta tasa keyar AGF magarkama
Yanzu-Yanzu: Kotu ta sake tasa keyar Akanta Janar da wasu mutane biyu magarkama | Hoto: leadership.ng
Asali: UGC

Mai shari’a J. O. Adeyemi-Ajayi ya bayar da wannan umarni ne bayan Idris, Godfrey Olusegun Akindele da Mohammed Kudu Usman sun ki amsa laifuka 14 da ake zarginsu na karkatar da kudaden al’umma kusan Naira biliyan 109.

Karin bayani na nan tafe....

Asali: Legit.ng

Online view pixel