Babban kotun tarayya
Duyar tsohon gwamnan jihar Delta, Erhiatake Ibori-Suenu ta bayyana cewa babu wata doka da ta haramta nata barin jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin ƙasar nan.
A ranar 10 ga Disamba za a gudanar da zanga zanga a kan tsare lauya mai kare hakkin dan Adam, Dele Farotimi. Za a yi zanga zanga a Legas da Abuja da London
Kotu ta jingine dakatar da shugaban hukumar hukumar karɓar korafe-korafe da rashawa a Kano, Muhuyi Magaji Rimingado da kotun ladabar da ma'aikata ta yi.
Babban kotun Jigawa ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga wasu mutane hudu kan kisan Salamatu Musa bisa zargin sihiri, sun samu damar daukaka kara.
EFCC ta gabatar da shaida a farko a kan zargin tsohon gwamnan Kwara da almundahana. Ana zargin AbdulFatah Ahmed da almubazzarancin N5bn na inganta makarantu.
Malamin jami'ar Uyo, Inih Ebong ya samu nasara a kotu bayan fafutkar shekaru 22 yana zuwa kotuna. Kotu ta umarci a biya shi hakkokinsa na shekarun.
Kotu ta wanke wasu mutane da ake zargin yan IPOB ne. Gwamnatin kasar nan na tuhumarsu da ta'addanci. Amma Alkalin kotun ya fadi dalilin sakin mutanen.
Majiyoyi daga babbar kotun tarayya sun shaida cewa hukumar EFCC ta gaza gurfanar da tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello a kotun saboda rashin wasu takardu.
Kotu a Gombe ta yanke hukuncin shekaru bakwai ga 'yan sanda biyu da jami'in shige da fice bisa laifin damfarar N1.6m daga wasu mutane da suna sama masu musu aiki.
Babban kotun tarayya
Samu kari