
Goodluck Jonathan







Za a ji yadda wani Bayahude da yake garin Tel Aviv ya yi aikin kashewa Muhammadu Buhari. Wani Attajiri da yake kaunar Goodluck Jonathan ya dauki hayar kamfanin.

Yaron Tsohon Gwamnan Adamawa, ya fadi abin da Bola Tinubu yayi wa Mahaifinsa shekaru 10 da suka wuce. Abdulaziz Nyako ya ce dole zai goyi bayan takarar APC.

Rahotanni daga jihar Bayelsa sun tabbatar da cewa tsohon shugaban ƙasa, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya rasa ɗan uwan mahaifiyarsa bayan gajeren rashin lafiya

Tsohon Ministan tsaro na kasa, Sanata Musiliu Obanikoro ya ce daga asusun kudin da ake yakar Boko Haram, aka fitar da kudin yi wa PDP kamfe a zaben Ekiti a 2014

Idan tayi nasara, Diezani Alison-Madueke za ta dawo da kayayyakinta da Hukumar EFCC ta karbe. Tsohuwar Ministar kasar ta shigar da kara a kotun tarayya a Abuja.

Goodluck Jonathan ya gargadi yan siyasa su dena bari giyar mulki ta rika bugar da su. Ya yi wannan gargadin ne wurin bikin murabus din Mai shari'a Kate Abiri.
Goodluck Jonathan
Samu kari