Latest
Rundunar 'yan sandan Kano ta fitar da gargadi da shawari ga Musulmai yayin da aka fara watan Ramadan a fadin duniya. An bukaci jama'a su kiyaye dokoki
Masarautar Saudiyya ta hannun ofishin jaƙadancinta da ke Kano ta miƙawa gwamnatin tallafin tan 50 na dabino kamar yadda ta yi alkawari, za a ba mabukata.
Sanata Barau Jibrin ya karbi mawakan NNPP da Kwankwasiyya zuwa APC. Wasu na ganin hakan barazana ce ga Abba Kabir Yusuf da Kwankwasiyya a zaben 2027.
Shugaban Izala na ƙasa, Sheikh Abdullahi Bala Lau ya kaddamar da sabon katafaren masallacin biliyoyin Naira da ɗan Majalisar Bichi ya gina a mazabarsa.
Hukumar PCACC ta ɗamƙe shugaban ƙaramar hukumar Kiru, Abdullahi Mohammed bisa zargin hannu a badaƙalar sayar da filin da aka ware son gina filin ƙwallo.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa lokaci ya yi da Bola Ahmed Tinubu ya shiga batun Natasha da Akpabio.
Wani tsohon babban soja a mulkin Janar Ibrahim Babangida Babangida ya Caccaki IBB bayan fitar kaddamar da littafin da aka yi a birnin Tarayya, Abuja.
Yayin da ake shirin fara azumin watan Ramadan, Shugaba Bola Tinubu ya tabbatar da aniyar gwamnatinsa wajen bunkasa noma da wadatar abinci a Najeriya.
Tsagerun 'yan bindiga sun hallaka mutane akalla 17 a wasu hare-hare da suka kai ƙauyuka biyar, a yankin ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Kastina.
Masu zafi
Samu kari